
Shuaibu Muhammed Rijiyarmaikabi To idan anaba albasa ruwa azantuna yalo, VOA munji kunhi karanta sakon Tex kuna barin na E-mail, to gaskiya adinga raba daidai, ukku tex ukku E-mail kai kodaima nawane, arinka raba daidai

Shuaibu Muhammed Rijiyarmaikabi Allah Sarki Hausa sunce rana bata karya saidai uwar diya tayi kunya, duk daya yake mu "yan Nigeria muna sane da irin rashin lahiyar Musa "Yar adua, amma yasokawa kanshi wuka yakoma yana kirari, bayan yayi alkawalinda babu yadda za'ayi aga cikawarsa, lokacin alkawalin yagabato ta tsallake yagudu,wai dasunan doba... lahiyarsa, to mudai munsan cewa wannan Gwannan da "Yan bani wuri na'iya babu abinda zasuyi dangane da samun wutar larki, mudai Talakawa Allah yabamu Tsire tsiren itatuwa, don samun makamashi

Aliu Maikiyo To mahukuntan nigeria idan kun boye ciyyo kusani baku boye mutuwa, ciyyo da mutuwa duk bayyine da ga ubangiji

Ishaq Abdullah Bena Allah yasa wannan Babbar Sallah shugabannin su taimakawa masu karamin karfi domin yin bikin na Sallah.

Samaila Zagga
Wannan al'amari da mamaki yake kuma kuwa bay ga yaki wa yanzune ake bincike kan sa hannun britaniya a yakin Iraqi wannan shine manyan dankali masu daushe kanana...Daga ENGR.SAMAILA ZAGGA JIHAR KEBBI.

Ali Adamu Jauro VOA Allah yasakawa dukkanin Ma`aikatan ku,da Alheri. da kuka bamu wannan dama ta tafka mahawara, a wannan shafi.

Sulaiman Abdullahi Allah kabamu shuwagani nagari masu tausayi talaka

Abdulrahman Saidu Dis hausa guyz r 2 powerful, hw did u guyz manage 2 penetrate dis whits 2 even own a service in hausa waooo. I haaalll ooooo.

Ahmad Bauchi ina so nayi tsukaci akan ziyaran neman lafiya da Shugaban Nigeria Alh Umaru Musa Yar'adua yayi yau zuwa kasan Saudi, muna fatan Shugaba Yar'adua, zikai ziyara na nemama matatun man fetur din nigeria lafiya domun kowa yasani cewa harkan saya da sar da man fetur gami da raba shi zuwa wurin talaka a nigeria yana cikin wan...i mummunan halin nema masa likitoci, da zasu doba shi domun aikin yanuna mana cewa su Dr Rulwanu Lukman, babu abunda zasu iya sai kara dama harkan shine mukeso Yar'adua kakai ziyara zuwa matatun man fetur na kasan saudiya domun ganin kanda ake aikin da gaskiya da adalci kuma Yar'adua katambayi mahukuntan saudi nawa suke sar da litre man fetur wa talakan saudiya, wannan shine babban riba da talakan nigeria zisamu daga wannan ziyara. DAGA AMADU MANAGER BAUCHI.08088521096.

Muhammad Shuaibu Mu dai a Najeriya fasahar samar da wutar lantarki ya gagaremu. Ko mene ne dalilin haka? Cin-hanci da rashawa da ya yi ma masu mulkin kasar nan katutu, rashin kishin kasa, kasawar Injiniyoyinmu, ta'asa da aikin zagon kasa da talakawa ke yi da sunan rashin aikin yi da talauci, ta'addar da 'yan Naija Delta suka kwashi she...karu suna yi ma kafofin samar da makamashi suna cikin abubuwan da manazarta suka yi imanin su ne dalilan. Alkawarin da Shugaba 'Yar'Adua ya yi mana dangane da samar da megawatt 6000 anya zai yiwu kuwa? A nan Bajoga, Jihar Gwambe, ana iya kwatanta harkar kamar aukuwar habo. Yau akwai gobe babu. Kai, in har ma wutar ta samu da wuya a yi sa'a goma ana morarta. Sa'anan ga ma'aikatan Hukumar Rarraba Wutar da zafin neman a biya su kudin-wutar da basu ba jama'a ba. Allah ya kyauta. Amin.

Isa Abdulhamid Assalamu alaikum muryar america dafatan kuna nan lafiya, ni dai fata na, shine Allah yasa abin da shugaban qasa Alhaji Umaru Musa Yar'adua, yake shirin yi game da cire hannun Gwamnati a cikin harkar mai, shine Allah yasa afara a sa'a.amin summa amin. daga naku mai sauraranku ABDULHAMID ISA Daga katsina-ala qaramar hukumar jahar Benue State. Isah Alhassan

Samaila Zagga Hakika haka yake Dan uwana wannan gomnatin a butulce talakawan ta tunda dai babu tsaro a cikin kasa ga matsalar daukewar wutan lantar ki ga yawaitar yaje yajen ayyukkan ma'aikata daban dabam yau kaji likitoci na yajin aiki gobe kaji malaman jami'a, jibi kaji ma'aikatan sharia ga tsadar manfetur wanda ya haddasa hauhawa...n kayan masarufi kai da dai makamantan su da suka addabi talakka kawai Allah ya kawo sauyi amin. Sako daga ENGR.SAMAILA ZAGGA JIHAR KEBBI.

Ahmad Bauchi Gwamnatin Yar'adua, ta gaza a kowani fanni na rayuwan talakan nigeria uta ruwa aikinyi tsaro norma cinhance kashi mu raba, kiwon lafiya ilimi shugabanci na gari, Yar'adua, yace gwamnatinsa tana bin doka da uda a nigeria amma sai gashi yau a nigeria a gidan mai litre na KEROSINE kanarzir Naira 150, akesarwa mai makon... N50, da kwamnati ta amince da shi wannan shine bin doka da uda da gwamnati takeyi,ikirari tanayi, agaskiya Shuwagabanin kasanan kanda suka bari gidajensu ya lalace a hannun matansu muma haka suke lalata mana kasan mu nigeria wurin gudanar da mulki da shawarin matansu ba shawarin mutanen kirki ba, Allah yajikan su Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto da Sir Abubakar Tafawa Balewa, har suka rasu matansu basuyi musu katsalan dan ba a mulkinsu ba sunyi zama ne a matsayi Miji da Mata ba na Mijin- Hajiya ba da yanzu wasu daga cikin Shugabannin nigeria suke fama da shi. daga amadu manager. bauchi karofin madaki, a nigeria. 08088521096.

Alhaji Sule Adamu Allah ya sauwake mana masifan Tamaula.Tunda Tamaula a sa Kasan Egypt da Algeria gaba tsakaninsu alhali dukkansu yanuwan juna ne.












